Koma ka ga abin da ke ciki

Ka Kasance da Tsabta

Ka Kasance da Tsabta

Za ka iya kasancewa da tsari da kuma tsabta kamar Jehobah? Kaleb ya koyi darasi.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH—AIKI

Ka Taimaki Kaleb Ya Tsabtace Wuri!

Ka sauko da shi ko kuma ka gurza aikin kuma ka taimake shi ya nemi kayan wasa guda 5 da ya kamata ya tattara waje ɗaya.

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH—AIKI

Alamar Shafi da Za a Adana!

Ka sa shi cikin shafi littattafanka da ka ke karantawa!

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.