Koma ka ga abin da ke ciki

Yakub​—Mutum Mai Son Zaman Lafiya

Ka ga abubuwan da Yakub ya yi don ya zauna lafiya da mutane. An samo labarin daga Farawa 26:​12-24; 27:41–28:5; 29:​16-29; 31:​36-55; 32:​13-20; 33:​1-11.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

DARUSSA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Yakubu Ya Sami Gādo

Ishaku da Rifkatu suna da ’yan biyu maza. Isuwa ne ya fara fitowa don hakan shi ne zai gaji gado na haihuwa. Amma me ya sa ya sayar wa Yakubu gadonsa saboda jar miya?

DARUSSA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Yakubu da Isuwa Sun Shirya

Ta yaya Yakubu ya sami albarka daga wurin mala’ika? Kuma ta yaya ya shirya da Isuwa?