Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Da Gaske Za A Kona Mutane a Gidan Wuta?

Da Gaske Za A Kona Mutane a Gidan Wuta?

Addinai da dama sun ce Allah yana sa a yi ta azabtar da masu zunubi a wuta bayan sun mutu. Hakan gaskiya ne kuwa?