Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Yi “Marmarin” Jiran Jehobah!

Mu Yi “Marmarin” Jiran Jehobah!

ZABURA 130:6

Sashe na safe

  • 9:30 Sauti

  • 9:40 Waƙa ta 88 da Adduꞌa

  • 9:50 Ta Yaya Za Mu Yi “Marmarin” Jiran Jehobah?

  • 10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Yi Marmarin Jira

    • • Habakkuk

    • • Yohanna

    • • Hannatu

  • 11:05 Waƙa ta 142 da Sanarwa

  • 11:15 Mene ne Kake Jira?

  • 11:30 Jawabin Baftisma

  • 12:00 Waƙa ta 28

Sashe na rana

  • 1:10 Sauti

  • 1:20 Waƙa ta 54 da Adduꞌa

  • 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Har Ila Yin Haƙuri Yana da Amfani Kuwa?

  • 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:30 Waƙa ta 143 da Sanarwa

  • 2:40 Jerin Jawabai: Ku Jira Jehobah . . .

    • • Saꞌad da Kuka Kaɗaita

    • • Saꞌad da Kuka Yi Kuskure

    • • Saꞌad da Kuke Ganin Kamar Mugaye Suna Samun Ci Gaba

  • 3:40 “Akwai Lada ga Masu Adalci”

  • 4:15 Waƙa ta 140 da Adduꞌa