Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2021

Jumma’a

Tsarin ayyuka na Jumma’a da aka dauko daga Luka 17:5​—“Ka kara mana bangaskiya.”

Asabar

Tsarin ayyuka na ranar Asabar da aka dauko daga Yahuda 3​—“Ku dage sosai ku kiyaye bangaskiyarku.”

Lahadi

Tsarin ayyuka na ranar Lahadi da aka ɗauko daga Matiyu 21:21​—“Idan kuna da bangaskiya . . . , zai faru.”

Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron

Bayanan da za su taimaka ma wadanda za su halarci taron.