Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki

An shirya wannan littafin don a yi amfani da shi wajen gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki kyauta.

Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI

Yaya Shaidun Jehobah Suke Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane?

Za ka iya yin amfani da kowane juyin Littafi Mai Tsarki wajen tattaunawa da Shaidun Jehobah kyauta. Za ka iya ce ꞌyan gidanku ko abokanka su ma su zo a yi nazarin da su.