Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Austriya

  • ’Yan’uwa suna wa’azi gida-gida a Hallstatt, Austriya

  • Ana wa’azi a Michaelerplatz da ke birnin Vienna, a ƙasar Austriya

  • ’Yan’uwa suna wa’azi gida-gida a Hallstatt, Austriya

  • Ana wa’azi a Michaelerplatz da ke birnin Vienna, a ƙasar Austriya

Fast Facts—Austriya

  • Yawan Jama'a—9,105,000
  • Masu Shela—22,443
  • Ikiliisyoyi—283
  • 1 to 411—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

TAIMAKA WA AL’UMMA

Taimaka wa ‘Yan Gudun Hijira a Tsakiyar Turai

’Yan gudun hijira suna bukatar taimako sosai. Shaidun Jehobah sun ba da kansa don su karfafa da kuma taimaka wa ‘yan gudun hijira su kasance da bege.