Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Birtaniya

  • Ana tattaunawa da mutanen da ke wucewa a kan gadar Westminster a Landan, Ingila

Fast Facts—Birtaniya

  • Yawan Jama'a—66,357,000
  • Masu Shela—142,073
  • Ikiliisyoyi—1,599
  • 1 to 474—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

AYYUKAN GINE-GINE

Yadda aka kāre dabbobin da ke chelmsford

Shaidun Jehobah da ke Britaniya sun soma gina sabon ofishin a kusa da birnin Chelmsford a yankin Essex. Mene ne Shaidun Jehobah suka yi sa’ad da suke yin ginin don su bi wannan dokar da ta bukaci a kāre rayuwar dabobbi?

AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI

Yin Wa’azin Bishara a Yarukan Kasar Ireland da Biritaniya

Shaidun Jehobah suna iya kokarinsu su nemi mutanen da suke karanta ko kuma fadin yarukan Ireland da kuma Biritaniya. Mene ne sakamakon hakan?