Koma ka ga abin da ke ciki

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

Jehobah Ya Taimaka Mini Sosai

Jehobah Ya Taimaka Mini Sosai

 Wata mai suna Crystal da aka ci zarafinta ta hanyar jima’i sa’ad da take ƙarama, ta faɗi yadda koyan abin da Littafi Mai Tsarki yake koyarwa ya taimake ta ta ƙulla dangantaka na kud da kud da Jehobah kuma ta yi rayuwa mai ma’ana.