Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Tours Resumed: In many countries, we resumed tours of our branch offices on June 1, 2023. For details, contact the branch you would like to tour. Please do not visit if you test positive for COVID-19, display cold or flu-like symptoms, or have recently been exposed to someone who tested positive for COVID-19.

Cuba

Ave. 15 #4608 e/ 46 y 48

PLAYA, LA HABANA

CUBA

+53 7 204 7598

+53 7 204 1026

Zagaya

Litinin zuwa Jumma’a

9:00 na safe zuwa 11:⁠00 na safe da 2:00 na rana zuwa 4:00 na yamma

Zai dauki awa daya

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa yaren kurame na Cuba. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi 87,907 na Shaidun Jehobah a Cuba.