2023 “Ku Kasance da Hakuri”! Tsarin Ayyukan Taron Yanki

Jummaꞌa

An samo jigon ranar Jummaꞌa ne daga 1 Korintiyawa 13:4​—“Kauna tana da hakuri.”

Asabar

An samo jigon ranar Asabar ne daga 1 Tasalonikawa 5:14​—“Ku yi hakuri da kowa.”

Lahadi

An samo jigon ranar Lahadi ne daga Ishaya 30:18​—Jehobah yana haƙuri “yana jira ya yi muku alheri.”

Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron

Bayanin da zai taimaka ma wadanda suka zo taron yanki.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

GAME DA MU

Taron da Shaidun Jehobah Suke Yi Shekara-shekara

Muna gayyatar kowa zuwa wannan taro na kowane shekara kyauta.

TARON YANKI

Muna Gayyatar Ka Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2023 Mai Jigo: “Ku Kasance da Hakuri”!

Muna gayyatar ka zuwa Taron Yakin na Shaidun Jehobah da za a yi a cikin kwanakin uku a shekarar nan.

TARON YANKI

Abin da Za A Yi a Wasan Kwaikwayon 2023: “Ka Bar Jehobah Ya Yi Maka Ja-goranci”

Za ka ga yadda sabbin matsaloli za su iya taimaka mana mu dada dogara ga Jehobah.