Koma ka ga abin da ke ciki

Muna Gayyatar Ka Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2023 Mai Jigo: “Ku Kasance da Hakuri”!

Muna Gayyatar Ka Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2023 Mai Jigo: “Ku Kasance da Hakuri”!

Muna bukata mu kasance da hakuri a yanzu. Amma mene ne kasancewa da hakuri yake nufi? Kuma ta yaya zai iya taimaka mana a rayuwa? Ku zo ku ji dadin Taron Yakin na Shaidun Jehobah na 2023 mai jigo, “Ku Kasance da Hakuri”!