Koma ka ga abin da ke ciki

Renon Yara

Yadda Za Ku Zama Iyayen Kirki

Shin Ya Kamata In Ba Dana Babban Waya?

Ka yi wa kanka wadannan tambayoyin don ka san ko kai da dana kuma shirye ku dauki wannan hakkin.

Ku Taimaki Yaranku Su Rage Damuwa a kan Labarai Masu Ta Da Hankali

Me iyaye za su iya yi don su taimaka wa yaransu kar munanan labarai su daga musu hankali?

Horarwa

Me Zan Yi In Dana Ya Gaji da Zama Ba Abin Yi?

Ga wasu shawarwarin da za su taimaka idan yaronka yana zaune a gida kuma bai da abin yi.

Yadda Za Ku Koyar da ’Ya’yanku

Horo ya ƙunshi ba da doka da yin bulala, amma ba shi ke nan ba.

Yadda Za Ku Taimaki Yaranku Idan Ba Su Yi Nasara Ba

Ba za mu ci nasara a wasu lokuta ba. Ka koya wa yaranka su guji yin bakin ciki don kasawarsu kuma ka taimaka musu su magance matsalar.

Yadda Za Ka Taimaka wa Danka Ya Rika Samun Maki Mai Kyau a Makaranta

Ka nemi sanin abin da ya sa yaronka ba ya samun maki mai kyau a makaranta kuma ka yi kokarin karfafa shi don ya soma son yin karatu.

Ta Yaya Za Ka Taimaka Wa Yaronka Idan Ana Cin Zalinsa?

Abubuwa biyar da za su taimaka maka da koya wa yaronka abin da zai yi idan ana cin zalinsa.

Ta Yaya Za A Koyar da Yara Su Kaunaci Allah?

Ta yaya za ka sa koyarwar Littafi Mai Tsarki ya ratsa zuciyar yaranka?

Yadda Za Ku Koya wa Yaranku Game da Jimaꞌi

Kwanan nan yana suna gamuwa da batsa tun suna kanana kuma abin sai karuwa yake yi. Me ya kamata ku sani? Me za ku yi don ku kare yaranku?

Ku Kāre Yaranku

Kaleb da Safiya sun samu shawarwari da za su kāre su.

Ku Tattauna da Yaranku Game da Shan Giya

A wane lokaci ne ya kamata iyaye su tattauna da yaransu game da wannan batu mai muhimmanci kuma ta yaya za su yi hakan?